Song Title: | Ka Isa |
Artist Name: | Sir Clement |
Featuring: | GPZ |
Album: | Faithful God | Category: | Hottest Songs, Music |
Genre: | Gospel |
Sir Clement released ‘Ka Isa’ Ft GPZ Mp3 Download
Gospel artist Sir Clement comes through with a powerful new track titled “‘Ka Isa’ Ft GPZ”. This awesome tune showcases artists’ talents and is a testament to the universal appeal of Gospel music.
The song’s title, “‘Ka Isa’ Ft GPZ”, glorifies the name of God, The lyrics of the song echo this theme, calling on listeners to come and give praise to the Almighty God.
DOWNLOAD AUDIO NOW!
Ka Isa – Sir
Clement – Ft – GPZ
Godiya da yabo
Ni zan ba ka
Ni zan ba ka
Ya Yesu na
Ni zan ba ka
Ni zan ba ka
Ni zan ba ka
Ya Yesu na
Domin kai kade
Ka isa
Domin kai kade
Ka isa
Spoken Words ( GPZ )
Allah ya isa
Ya isa yabo
Duk a bun da za mu ba ka
Kai ka ba mu
Ba ka tabaya a bun da za mu rasa
A bun da babu
Da Baki da hanu mu a sama
Godiya za mu ba ka ( Ubangiji kai ne farko da karshe ni zan bi ka )
Kai ka fara kafin fari ta fara
Kuma karshe za ta Kare ta gan ka
Ba ka sufa
Kai ne jiya yau da gobe
Ba ka chanza
Komai sohon zurfi ta na cikin ka
Kamai kirman fadi ta na cikin ka
Kai kade ka auna rafin duniya a chaukali
Har wota ta na kiran kanta wai queen of the coast kamar karemin yaro mai papa’a wai shine sarkin monkey post
Kai ka yi sama
Kai ka yi kasa
To da mai za mu kotanta girman ka
A manjelisan sama kai kade ne Allah
Allah alloli ka na ba su horo dolene su ji soro
Kaman sauro a tafin hanun mu
Komai na hanun ka
A bin da ka yi shine muna kan karanta
Ba bu kunya mu na kiran sa wai ganowa
A bu kala kala
Da ban da ban
Girma da kala
Shekaru Dubai mu na kan gardama a kan kala
Da duk girman ka da karfin ka
Ka zama mutum domin ka cece ni daga a zaba mai zuwa
Ka ba ni rai ka kyauta
To dole ne in ba ka yabo
domin kai kade ka isa
Ka Isa yabo
Ka Isa yabo
What do you think about this song?
We want to hear from you all.
Drop your comments
Leave a Reply